Kafin 2018, Hamas ta riga da haɗa kai da ƙungiyar mayaka ta Falasɗinawa ta Islamic Jihad(PIJ), wadda ta kasance ƙungiya ta biyu mafi girma a Gaza - kamar Hamas - wadda Amurka da wasu ƙasashe suka ayyana a matsayin ƙungiyar ƴan ta'adda.Bidiyon farfagandar ya nuna yadda wasu ‘yan bindiga ke kai farmaki kan gine-ginen gwaji da harbe-harbe, da